Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 47:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma ya auna kamu dubu, ya sa ni in haye ruwan. Zurfin ruwan kuwa ya kama ni gwiwa. Sai ya sāke auna kamu dubu, ya sa in haye ruwan, sai zurfin ruwan ya kai ga kama ni gindi.

Karanta cikakken babi Ez 47

gani Ez 47:4 a cikin mahallin