Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 47:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya sāke auna kamu dubu kuma, sai ruwan ya zama kogi har ban iya in haye ba, gama ruwan ya hau, ya zama da zurfin da ya isa ninƙaya. Ya zama kogin da ba za a iya hayewa ba.

Karanta cikakken babi Ez 47

gani Ez 47:5 a cikin mahallin