Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 43:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ko kuwa ta wurin sa dokin ƙofarsu kusa da dokin ƙofata, da kuma ta kafa madogaran ƙofarsu kusa da nawa, sai dai katangar da ta yi mana tsakani. Sun ɓata sunana mai tsarki da ayyukansu masu banƙyama, don haka na hallaka su saboda sun sa na husata.

Karanta cikakken babi Ez 43

gani Ez 43:8 a cikin mahallin