Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 43:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce mini, “Ɗan mutum, wannan wuri shi ne kursiyin sarautata da kilisaina, inda zan zauna tsakiyar mutanen Isra'ila har abada. Mutanen Isra'ila da sarakunansu ba za su ƙara ɓata sunana mai tsarki ta wurin bauta wa gumaka da gina siffofin sarakunansu da suka mutu ba,

Karanta cikakken babi Ez 43

gani Ez 43:7 a cikin mahallin