Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 43:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kai kuwa ɗan mutum, sai ka bayyana Haikalin ga mutanen Isra'ila domin su kunyata saboda muguntarsu, ka kuma sa su auna fasalin Haikalin.

Karanta cikakken babi Ez 43

gani Ez 43:10 a cikin mahallin