Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 43:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan sun ji kunyar dukan abin da suka aikata, sai ka nuna musu fasalin Haikalin, da tsarinsa, da wuraren fita, da wuraren shiga, da fasalinsa duka. Ka kuma sanashe su dukan ka'idodinsa, da dukan dokokinsa. Ka rubuta a gaban idanunsu don su kiyaye, su aikata dukan dokokinsa da dukan ka'idodinsa.

Karanta cikakken babi Ez 43

gani Ez 43:11 a cikin mahallin