Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 40:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗakin da yake fuskantar arewa na firistoci ne waɗanda suke lura da bagade. Waɗannan su ne zuriyar Zadok waɗanda su kaɗai ne daga cikin Lawiyawa da suke da iznin kusatar Ubangiji don su yi masa hidima.”

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:46 a cikin mahallin