Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 40:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mutumin nan ya ce mini, “Ɗan mutum ka duba da idonka, ka ji da kunnuwanka, ka kuma mai da hankali ga dukan abin da zan nuna maka, gama saboda haka aka kawo ka nan. Sai ka sanar wa jama'ar Isra'ila abin da ka gani duka.”

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:4 a cikin mahallin