Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 40:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ya kai ni can sai ga wani mutum, kamanninsa sai ka ce tagulla, yana riƙe da igiyar rama da wani irin ƙara na awo a hannunsa, yana tsaye a bakin ƙofa.

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:3 a cikin mahallin