Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 40:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Girman tagoginta, da na shirayin, da na siffar itatuwan dabinon da aka zana iri ɗaya ne da na ƙofar da ta fuskanci gabas. Tana da matakai bakwai. Shirayinta yana daga can ciki.

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:22 a cikin mahallin