Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 40:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tana da ɗakuna uku na 'yan tsaro a kowane gefe. Girman ginshiƙanta da shirayinta, daidai suke da ƙofa ta fari. Tsayinta kamu hamsin ne, faɗinta kuwa kamu ashirin da biyar.

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:21 a cikin mahallin