Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 38:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Saboda haka ɗan mutum, yi annabci, ka faɗa wa Gog, cewa ni Ubangiji Allah na ce, ‘A wannan rana sa'ad da jama'ata Isra'ila suna zaman lafiya, ba za ka sani ba?

Karanta cikakken babi Ez 38

gani Ez 38:14 a cikin mahallin