Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 38:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sheba da Dedan, da 'yan kasuwar Tarshish, da dukan garuruwa za su ce maka, ‘Ka zo kwasar ganima ne? Ko ka zo ka tattaro rundunarka don ka yi waso, ka kwashe azurfa da zinariya, da bisashe, da dukiya, ka kwashe babbar ganima?’

Karanta cikakken babi Ez 38

gani Ez 38:13 a cikin mahallin