Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 37:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan maishe su al'umma guda a ƙasar Isra'ila. Sarki ɗaya zai sarauce su duka, ba za su ƙara zama al'umma biyu ba, ba kuwa za su ƙara zama masarauta biyu ba.

Karanta cikakken babi Ez 37

gani Ez 37:22 a cikin mahallin