Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 37:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za su ƙara ƙazantar da kansu da gumaka da abubuwan banƙyama da kowane irin laifi ba. Zan komo da su daga riddar da suka yi, in tsarkake su. Za su zama jama'ata, ni kuma zan zama Allahnsu.

Karanta cikakken babi Ez 37

gani Ez 37:23 a cikin mahallin