Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 37:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ka faɗa musu, cewa ni Ubangiji Allah na ce, zan komo da jama'ar Isra'ila daga wurin al'ummai inda suka warwatsu, zan tattaro su daga ko'ina, in maido su ƙasarsu.

Karanta cikakken babi Ez 37

gani Ez 37:21 a cikin mahallin