Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 37:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuwa yi annabci kamar yadda aka umarce ni, sai numfashi ya shiga cikinsu, suka rayu, suka tashi, suka tsaya da ƙafafunsu. Sun zama babbar runduna ƙwarai.

Karanta cikakken babi Ez 37

gani Ez 37:10 a cikin mahallin