Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 37:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ubangiji ya ce mini, “Ɗan mutum waɗannan ƙasusuwa su ne mutanen Isra'ila duka. Ga shi, suna cewa, ‘Ƙasusuwa sun bushe, zuciyarmu kuwa ta karai, an share mu ƙaƙaf.’

Karanta cikakken babi Ez 37

gani Ez 37:11 a cikin mahallin