Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 37:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ubangiji ya ce mini, “Ɗan mutum, ka yi annabci a kan iska, ka ce mata, ni Ubangiji Allah na ce ta zo daga kusurwa huɗu, ta hura a kan waɗannan matattu domin su rayu.”

Karanta cikakken babi Ez 37

gani Ez 37:9 a cikin mahallin