Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 33:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da abin da kake faɗa ya cika [ba shakka kuwa zai cika], sa'an nan za su sani akwai annabi a tsakiyarsu.”

Karanta cikakken babi Ez 33

gani Ez 33:33 a cikin mahallin