Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 33:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan mai da ƙasar kufai marar amfani, fariya za ta ƙare. Tuddan Isra'ila za su zama kufai, ba wanda zai ratsa ta cikinsu.

Karanta cikakken babi Ez 33

gani Ez 33:28 a cikin mahallin