Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 33:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka faɗa musu, ‘Ubangiji ya ce, “Hakika, waɗanda suke a wuraren da aka lalatar, za a kashe su da takobi, wanda kuma yake a saura zan sa namomin jeji su cinye shi. Waɗanda kuma suke cikin kagara, da kogwannin duwatsu, annoba za ta kashe su.

Karanta cikakken babi Ez 33

gani Ez 33:27 a cikin mahallin