Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 31:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allah ya ce, “A ranar da ya gangara zuwa lahira, na sa zurfi ya rufe shi, ya yi makoki dominsa. Na tsai da kogunansa, yawan ruwansa ya ƙafe. Na sa Lebanon ta yi duhu saboda shi. Dukan itatuwan jeji kuwa sun yi yaushi saboda shi.

Karanta cikakken babi Ez 31

gani Ez 31:15 a cikin mahallin