Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 31:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An yi wannan domin kada itatuwan da suke bakin ruwa su yi girma, su yi tsayi da yawa har kawunansu su kai cikin gizagizai, domin kuma kada itacen da yake shan ruwa ya yi tsayi kamarsa, gama an bashe su ga mutuwa zuwa lahira, tare da 'yan adam masu gangarawa zuwa cikin kabari.”

Karanta cikakken babi Ez 31

gani Ez 31:14 a cikin mahallin