Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 31:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Al'ummai suka yi rawar jiki saboda amon faɗuwarsa, sa'ad da na jefar da shi cikin lahira tare da waɗanda suke gangarawa zuwa cikin kabari. Dukan itatuwan Aidan da itatuwa mafi kyau na Lebanon waɗanda suka ƙoshi da ruwa, sun ta'azantu a lahira.

Karanta cikakken babi Ez 31

gani Ez 31:16 a cikin mahallin