Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 3:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuma ji amon fikafikan talikan ne sa'ad da suka taɓa junansu, da kuma amon ƙafafun da suke kusa da talikan, da amon babban motsi.

Karanta cikakken babi Ez 3

gani Ez 3:13 a cikin mahallin