Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ruhu ya ɗaga ni, sai na ji murya a bayana, kamar babban motsi, tana cewa, “Yabo ga ɗaukakar Ubangiji a kursiyinsa.”

Karanta cikakken babi Ez 3

gani Ez 3:12 a cikin mahallin