Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 28:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ubangiji Allah ya ce, ‘Sa'ad da na tattara mutanen Isra'ila daga cikin sauran al'umma, inda na watsar da su, na kuma bayyana tsarkina a cikinsu a kan idon al'ummai, sa'an nan za su zauna a Ć™arsarsu wadda na ba bawana Yakubu.

Karanta cikakken babi Ez 28

gani Ez 28:25 a cikin mahallin