Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 28:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“ ‘A kan mutanen Isra'ila kuwa, al'ummai da suke kewaye da su, waɗanda suka raina su, ba za su ƙara zamar musu kamar sarƙaƙƙiya da ƙaya ba. Sa'an nan za su sani ni ne Ubangiji Allah.’

Karanta cikakken babi Ez 28

gani Ez 28:24 a cikin mahallin