Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 27:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An yi filafilan jirgin ruwanki da lilin mai kyau, mai ado daga Masar,Don ya zama alama.An yi tutar jirgin ruwanki da shuɗi da shunayya na gaɓar tekun Elisha.

Karanta cikakken babi Ez 27

gani Ez 27:7 a cikin mahallin