Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 27:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun yi matuƙan jirgin ruwanki da katakon itacen oak na Bashan.Sun daɓe jirgin ruwanki da itacen kasharina na bakin tekun Kittim,Sa'an nan sun manne masa hauren giwa.

Karanta cikakken babi Ez 27

gani Ez 27:6 a cikin mahallin