Yanzu teku ta farfashe ki cikin zurfafa,Hajarki da dukan ma'aikatan jirgin ruwanki sun nutse tare da ke.