Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 27:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kayan cinikinki suka tafi ƙasashen hayi,Kin wadatar da al'ummai,Kin arzuta sarakunan duniya da yawan dukiyarki da hajarki.

Karanta cikakken babi Ez 27

gani Ez 27:33 a cikin mahallin