Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 26:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kofatan dawakansa za su tattake dukan titunanki, zai kashe mutanenki da takobi. Manyan ginshiƙanki za su rushe.

Karanta cikakken babi Ez 26

gani Ez 26:11 a cikin mahallin