Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 26:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda yawan dawakansa, ƙurar da za su tayar za ta rufe ki. Garunki kuma zai girgiza saboda motsin sojojin doki, da na ƙafafu kamar na keke, da na karusai sa'ad da ya shiga ƙofofinki, kamar yadda akan shiga birnin da garunsa ya rushe.

Karanta cikakken babi Ez 26

gani Ez 26:10 a cikin mahallin