Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 24:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi ajiyar zuciya a hankali, kada ka yi makoki saboda matacciyar. Ka naɗa rawaninka, ka sa takalmanka, kada ka ja amawali, kada kuma ka ci abincin masu makoki.”

Karanta cikakken babi Ez 24

gani Ez 24:17 a cikin mahallin