Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 24:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya ɗan mutum, ga shi, ina gab da ɗauke maka ƙaunatacciyarka farat ɗaya, amma fa, kada ka yi makoki, ko kuka, ko ka zubar da hawaye.

Karanta cikakken babi Ez 24

gani Ez 24:16 a cikin mahallin