Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 20:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

a ran nan na rantse musu, cewa zan fito da su daga ƙasar Masar, zuwa wata ƙasa wadda na samo musu, ƙasar da take da yalwar albarka, wato ƙasa mai albarka duka.

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:6 a cikin mahallin