Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 20:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka ce musu, ni Ubangiji Allah, na ce a ranar da na zaɓi Isra'ila na ta da hannuna, na rantse wa zuriyar Yakubu, na kuma bayyana kaina a gare su a ƙasar Masar, cewa ni ne Ubangiji Allahnsu,

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:5 a cikin mahallin