Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 20:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ce musu, ‘Bari kowane ɗayanku ya yi watsi da abubuwan banƙyama da kuke jin daɗinsu, kada ku ƙazantar da kanku da gumakan Masarawa, gama ni ne Ubangiji Allahnku.’

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:7 a cikin mahallin