Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 20:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Domin haka, ya ɗan mutum, ka yi magana da mutanen Isra'ila ka ce, ‘Ni Ubangiji Allah, na ce kakanninku sun saɓe ni da ba su amince da ni ba.

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:27 a cikin mahallin