Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 20:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama sa'ad da na kawo su cikin ƙasar da na rantse zan ba su, sa'ad da suka ga kowane tudu da kowane itace mai ganye, sai suka miƙa hadayunsu a wuraren nan suka tsokane ni da hadayunsu. A wuraren ne suka miƙa hadayunsu na turare mai ƙanshi da hadayu na sha.’

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:28 a cikin mahallin