Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 20:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kuma bari su ƙazantar da kansu ta wurin hadayunsu, su kuma sa 'ya'yan farinsu su ratsa wuta. Na yi haka don in sa su zama abin ƙyama, don kuma su sani ni ne Ubangiji.

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:26 a cikin mahallin