Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 17:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ƙwanƙolin tsaunin Isra'ila zan dasa shiDon ya fito da rassa, ya ba da 'ya'ya,Ya zama itacen al'ul na gaske.Tsuntsaye iri iri za su zauna a ƙarƙashinsa,Za su yi sheƙuna a cikin inuwar rassansa.

Karanta cikakken babi Ez 17

gani Ez 17:23 a cikin mahallin