Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 17:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan itatuwan jeji za su sani,Ni Ubangiji nakan sa manyan itatuwa su zama ƙanana,In sa ƙanana kuma su zama manya,In sa ɗanyen itace ya bushe,In sa busasshen itace kuma ya zama ɗanye, Ni Ubangiji na faɗa, zan kuwa aikata.”

Karanta cikakken babi Ez 17

gani Ez 17:24 a cikin mahallin