Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 13:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka ba za ku ƙara ganin wahayin ƙarya ba, ko ku yi dūba. Zan ceci mutanena daga hannunku. Sa'an nan za ku sani ni ne Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Ez 13

gani Ez 13:23 a cikin mahallin