Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 13:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kun karya zuciyar adali ta wurin ƙaryarku, ko da yake ni ban karya zuciyarsa ba. Kun ƙarfafa wa mugu gwiwa, don kada ya bar hanyarsa ta mugunta, ya tsira.

Karanta cikakken babi Ez 13

gani Ez 13:22 a cikin mahallin