Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 13:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kun saɓi sunana a cikin mutanena don a tafa muku sha'ir, a ba ku ɗan abinci. Kuna kashe mutane waɗanda bai kamata su mutu ba, kuna barin waɗanda bai kamata su rayu ba ta wurin ƙaryace-karyacen da kuke yi wa mutanena waɗanda suke kasa kunne ga ƙaryace-ƙaryacen.’

Karanta cikakken babi Ez 13

gani Ez 13:19 a cikin mahallin