Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 13:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ka ce, ‘Ubangiji Allah ya ce, kaiton matan da suke ɗinka wa mutane kambuna, suna yi wa mutane rawunan dabo bisa ga zacinsu don su farauci rayukan mutane. Za ku farauci rayukan mutanena, sa'an nan ku bar rayukan waɗansu don ribar kanku?

Karanta cikakken babi Ez 13

gani Ez 13:18 a cikin mahallin