Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Esta 6:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Mordekai ya koma ƙofar sarki, Haman kuwa ya gaggauta zuwa gidansa, yana baƙin ciki, kunya ta rufe shi.

Karanta cikakken babi Esta 6

gani Esta 6:12 a cikin mahallin